Yau Insha Allahu Muna Tafe Da bayani Akan Yadda Zakai Root Din Kowace Iriyar Android A Kwanfuta Ba Tare Da network Ba Ko Data
Yau Kam Bayanin Namu Mai Mahimmanci ne Musamman Gamasu Flashing Na Phone Ko Chanza File Na Wata Wayar.
Wasu Idan ka Kai Musu Waya Zasu Chanzama File Idan Basu da Irin File Din Wayar Zakaji Sunce Sai ansamo Irin Wayar Dan Ai Kwafi Irin File Din To Ba ta Yadda Za Ai Kwafi File Din Sai Anyi Root Din Wayar To Kwai Abu Dan sauki Ka Biyomu
Version List
2.2 (froyo)
2.3 (Gingerbead)
4.0 (Ice Cream sandwich) Da
4.4
Phone List
Tecno
Samsung
Gionee
Huawei
Sony
Da Kuma Shauransu
===========================================
Hanyoyi Da Zaka Bi Wajan Root Da Iroot
===========================================
MEKAKE BUKATA
1= Kwanfuta
2=USB Cable
3=USB Drivers Na Wayoyi Da Zakai Install
4=Ka Kuma Tabbata Akwai Charji A Wayar Da Yakai 50%
=========================================
HANYOYI
=========================================
1=Download Da Install Na Iroot Software For English
2= Kunna Debugging
3=Bude Iroot Software wace Kai Install
4=Connect Din Wayar Da Kakeso Kayiwa Root Sai Kajira Ta Gama Install Na Debugging Da Ka Kunna
5=Sannan Ka Jira Iroot Din Zai Karbi Wayarka Yana Karba Zakaga Sunan Wayarka Ya Bayyana
6=Daga Gefe Zakaga “root” Sai Ka Danna Zakaga Tana Root
7=Zakaga Wayarka Tayi Reboot Ta Dawo Tana Dawowa Zakaga Tasa Complete
=======================================
USB DRIVERS FOR DIFFERENT DEVICE
==============================
- For Samsung USB drivers here or install Kies instead
- For HTC USB drivers here
- For Gionee USB drivers here
- For Huawei USB drivers here
- For ZTE USB drivers here
- For Infinix USB drivers here or use the adbdriver.com to detect automatically
- For LG Android USB drivers here
- For Tecno Android USB drivers use same as Gionee above or here to download a universal one.
==============================
Idan baka Ganeba Kayi Comment
Add Comment