Domin Yadda Zakai Root Din Din Tecno Comon C8 Dole Sai Ka Tanadi Abubuwa Kamar haka
1-Kayo Download Din Kingroot Anan
2-ka Tanadi Data Wace Batafi 10
3-Sai Wayarka Kirar Tecno C8
Zamu Fara
Kafar Kunna Data
Sai Kaje Kai Install Na App Din Dakai Download Wato Kingrot
Idan Ya Gama Install Kayi Open Sai Ka Danna Try To Root
Zakajira Zuwa Wasu Lokaci Idan Tagama Sai Kai Rebote Dinta Shike Nan
Kagama
Add Comment