Yau Insha Allahu Zamuyi Bayanin Yadda Zakai Root Din Kowace Iriyar Wayar Android Tare Da Kingroot
Yau Shi Kingroot Yanayi Wa Kowace Iriyar Wayar Kirar Android Root
Zamu Fara
==>Kayo Download Din Kingroot Anan
==>Idan Ya Gama Install Sai Kaje Ka Kunna Data Din Wayarka
Sai Kai Open Dinsa Zakaga Ya Nunama “Root accesss is Unavailable”
Kamar Haka
Sai ka Dannan TRY TO ROOT Idan Ka Dannan Zakaga Ya Nunoma Kamar Haka
Idan Yagama Zakaga Yanunoma “Root Successfully” Kamar Haka
Idan Tagama Sai Kai Restart Din Wayarka
Shikenan Ka Gama Root din Wayarka
Domin Duba Root din Idan Tayi Kayo Download ROOT Checker App A Google Play
Yi Like Din Facebook Namu
Add Comment