Tutorials

Yadda Zakai Restore Faactory Na Tecno Chana Idan Ka manta Password

Yau insha ALLAHU Muna tafe da bayani akan yadda zakai ma wayar kirar tecno chana Format ba tare da kasan password ba

Yadda Zakai Ma Irin Wayannan Restore Factory Idan Bakasan Password Dinsuba

Musamman Ace kasayi Second ce A kasuwa ko a wani gurin kuma kanaso kayi mata format bakasan password dinta ba

kawai Ka Danna

=====================================
*#12345#
===============================

zata Nunoma
=================================
Do you want to clean all the test data?
================================

Sai ka Danna Ok Zata Mutu Taje ta dawo

=======================================

shikenan Password Din Wayar Ya dawo default

1234

kuna iya tura wa aabokanku zuwa facebook da sauran socials

kuyi comment a kasa