Android

Yadda Zakai Post Na HD Photo A Facebuk Da Ko Wace Android

Barkanku Da Wannan Ranar Wato Jumma,a Allah Ya Sadamu Da Alkaireen Dake Cikin Ta Ya Tsaremu Daga Sharrin Cikin Ta
Yau Insha Allahu Zamu  Bayani Kan Yadda Zakai Post HD Photos Wato High Definition (HD)

Facebook Sunyi Update Na App Wato Facebook App Domin Sanya Sabin Abuwa Musamman Masu Aiki Da Android.

Mark Zuckerberg Ya Fito Da Facebook ‘VIP’ Tare Da Kara features Kamar Su Music Da GIFs, Idan Baka Sansu Ba ,Yau zaka Sani Yadda Zakai Enble Na feature posting Da Photos HD A Facebook

(bayani; Wannan Abun Yana Aikine Kawai A wayar Android)

Zamu Fara 

==>Idan Ka Bude Facebbok Dinka Sai Kadannan Inda Aka Ja Ma Jan Layi Kamar Haka

Baci Ka Dannan Sai Kai Kasa Zakaga App Setting Sai Ka Shiga Idan Kashiga Sai Ka Duba Zakaga Upload HD Photos Sai Ka Kunnasa Shikenan Ka Gama

Ayi Sallar Jumma,a Lapiya

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.