Insha allahu yau zamuyi bayani Kan Yadda Zakai Post Da Hoto A Blogger Tare Da Android
Idan Kaje Kasamu Browser Dinka Firefox ko Chrom kaje wajan post Idan
Ka rubuta title sai kayo kasa to idan post dinda zakai kanaso hoto yazo a sama kamar haka
Da farko sai ka danna inda nazagaye da ja
Idan kashiga zakaga ya budema kamar haka.
Idan hoton a cikin wayarka yake sai ka dannan chose file.
Idan kuma URL ne Kadanna More
Zaka Akwai From Url Sai Ka Danna Zai Budema Kamar Haka
Idan Kasa Zakaga Ya Tsaya Loading idan ya gama zai fito da hotan sai ka danna Add selected.
Shikenan Duk post dinda zakai haka zakaiyi tayi idan kuma a tsakiyar post kakeso.
Idan ka dan rubuta post sai kayi yadda Akai Bayani daka dan rubuta topic sai kasa hoto.
Allah ya bada sa, a
Add Comment