Networking

Yadda Zakai Please Call Me A Layin Etisalat NG

Yawwa Abokai Yau ZakuSamu Bayani Kan Yadda Zakuyi please call me a layin  etisalat

Yau Maziyar Ta Shafin HAusatutorials Nasan Zakuji Dadin Post Dinnan Kamar Haka

Etisalat Please Call Me Code Gasu Kamar Haka

“Please Call Me,Thank you”

Ka Danna *266*Sai lamba#

“Please call me. I love you”

ka Danna *266*1*sai lamba#

“Please call me. I landed safely”

Ka danna *266*2*sai Lamba#
 “please call me. I now available

ka Danna *266*3*sai Lamba#

Yauwa Abokai Ku Shege Rayuwar Ku Indai Kuna Tare Damu

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.