Tutorials

Yadda Zakai Invite Na Duk Abokanka Zuwa Facebuk Page

Abokaina Da Fatan Kuna Tare Dani Nasan Yawancinku Kuna Da Page A Facebook Kuma Kunaso Kuyi Invite All Friends Naku Amma Ba Dama Sai Dai Invite Daya Bayan Daya Amma Wata Ranar Sai kaji Bakaso Kai Invite Sabi Da Abin Akwai Cin Rai To Gasauki Yazo Indai Kuna Aiki Da Computer

To Yanzu Zamuyi Bayani

==>1-Da Farko Dai Ka Kasance Kana Na Ura Mai Kwakwalwa Wato Computer

==>2-Sai Kuma Google Chrom

Idan Kahau Chrom Sai Kashigo Wannan Post Din Da Mukai Sai Kai Click Akan Wannan Abun Na Kasa

Add to Chrome 
 Bacin Kai Click  Zai Budema Wani Shafi Zakaga ADD TO CHROM  Sai Ka Danna Bacin Ka Danna Zai kajira Ya Gama Install  
Bacin Ta Gana Install Zakaga Ya Nunama Wani Icon A Saman Barin Hannunka Na Dama 
Sai Ka Tafi Facebook Kaje Page Din Da Kakeson Yin Wannan Invite Sai Ka Dannan Wajan Invite 
Iya Budema Sai Kaje Ka Danna Wannan Icon Din Da Ta Ajema 

Zakaga Ta Nunoma Wani Pop up Kamar Haka

Zakaga Tace Kajira Wasu Yan Second Sai Kajira Tana Gamawa Zata Nunama Kamar Haka

Idan Ta Nunoma Sai kai Close Shikenan Ka Gama

Please Kudaure Kudinga Comment Koda Godiyane Tahaka MAi Post Zai Jidadi

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Advertisement