Yau muna tafe da yadda Zakai Free browsing Da airtel a android
Da Farko Kaje Google Kayo Download Na psipon handler
Idan tagama install kai open sai kai kasa ka setting
Kamar haka
Proxy type := real host
Proxy server := video.ng.airtellive.com
Sai kai kasa kai Save
Idan kai save Zata Nunoma
Tunnel whole device
Sai kai Mark Na Wata Box Sai Ok
More option
Add Comment