Yau Insha Allahu Muna Tafe Da Bayani Akan yadda zakai format Na Memory card wanda yazo da suna Mai Rubutun Chana Wato Wanda VIRUS Yamai Dashi ya Koma Sunansa Na Chana Tsabar Karfin VIRUS Din Ku Biyomu.
Nasan Wasunku da yawa Akan kawo musu format na Memory Mai Irin wannan matsalar
GA BAYANI KAMAR HAKA
=====================================
1- Da Farko Dai Zakaga Kasa Memory sai Kaga Sunansa Yazo Da Rubutun chana Kuma Ance Ai Format Yakiyi Zakaga Yanunoma
Your Volum Label not Dadai Shauransu
Sai Ka danna Ok Zakaga Yaki Format Din To Ga Abinda yakeso Ka Chanza
Idan Ya dawo Dakai Baya Zakaga Wani Waje Ansa
Volum Label Akasa Zakaga Sunan Da Momory Yazo Dashi Ne
To Kawai Ka Gogesa Kasa Wani Sunan Kowane irine
Sai Kai Start
Insha Allahu Zaiyi Format
idan kuma Wani makamancin Wannan To Kai Comment Sai Mugani Idan Zamu Iya Magancema Matsalar
Daga Naku Masoyinku
Real_Abubakar
Add Comment