Da Yawa Wasu Layinkan Na Nigeria Suna Night Plan Kamar Su MTN da Airtel
Gasu Kamar Haka
Mtn
500mb A 25
Sabon Airtel Night Plans Samu 500mb A N25 Da 1.5Gb A N50
Airtel
1.5gb A 50
To Suma Etisalat Sun Fita Da Nasu Tsarin Amma Yapi Na Kowanne Tsada Su Sunayin Nasu Akan Naira Dari Biyu
Ga Code Din
Sanya Etisalat Card 200 Ka Danna *229*3*11#
Zasu Janye 200h din su baka 1.gb
Amma su sunfi ko wane Layi Network
Allah ya bada Sa, a
Add Comment