Kwanfuta

Yadda Zakai Disable Na Driver Signature Enforcement A Windows 8/8.1 Da W10

Karanta 

Insha Allahu Yau Muna Tafe da Bayani Kan Yadda Zakai Disable Na Driver Signature Enforcement A Windows 8/8.1, 10

Idan Kai Kasa Kaja Dan Beranka Zuwa Barin Hannunka Na Dama Zakaga Wani Bar Ya Fito Zakaga Wata Alama Mai Kamar (settings) Sai Ka Danna Ta Kamar Haka

Sai Ka Shiga Change PC Setiings

Ka Danna General.
A Karkashinsa Zakaga Advanced Startup Sai Ka Danna Restart Now.

Karin Bayani:- Shi Windows 8.1 Da Windows 10  Bacin Kashiga Setting Nasu Sai Ka Duba
 W8.1 Za Kashiga Windows Update Zakaga Recovery Bayan Ka shiga Anan Zakaga Advanced Startup
W10 Zaka Shiga Update & Security Sai Kashiga Recovery Kamar Na 8.1

Bayan Ta Gama Restart Sai Kashiga Trobleshoot.

Sai Ka Danna Advancend Options.

Sai Ka Danna Startup Settings. 
Sai Ka Danna Restart. 
Bayan Tagama Restarting Na Wasu Yan Second Ni Sai Ka Zabi Disable driver Signature enforcement A Cikin Wayannan Jeri Da Kagani Ka Duba Kaga A Wace Lamba Yazo Sai Ka Danna Wannan Lambar 
Misali A F7 Yazo Sai Ka Danna F7 Dake Jikin Keyboard Na Ka .
Kwanfutarka Zatai Restart Automatikali. 
Bacin Tagama Zata Iya Tambayarka Kai Install Na Wani Drivers Normally 
Sai Ka Zabi  Install this driver software anyway 
Insha Allahu Ka Gama 
Yanzu Post Namu Nagaba Shine Yadda Zakai Install Na Manual Drivers 
Karanta 

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.