Insha Allahu Yau Muna Tafe Da Bayani Kan Yadda Zakai Disable Ko Enable Driver Signature Enforcement A Windows7.
wannan Tsohuwar Hanya Ce Kuma Har Yanzu Tana Aiki
Zaka Iya Disable/Enable Idan Kabi Wannan Hanyoyin :-
Na Farko Yadda Zakai Disable Driver Signture Enforcement ;—-
1=> Kuje Wajan Start Sai Ka danna Kana Dannawa Sai Ka Rubuta Command Kamar Yadda Kuka Gani A Hotan Zakauga Ansa Command Prompt Sai Kai Right Click Zakaga Run As Adminstrator Sai Ka Danna Zakaga Ya Budema Waje Kamar Hoto Na farko
Bayan Ya Bude
Sai Ka Rubuta Wannan bcdedit -set TESTSIGNING ON Sai Ka Danna Enter.
Sai Kai Restart Na Kwanfuta Din
Idan Tai Restart Kafin Tai Booting Na Kwanfuter Din Sai Ka Danna F8 Zata Nunoma Wasu Options Idan Ka Duba Daga Kasa Zakaga Disbale Driver Signature Enforcement Sai Ka Danna
Insha Allahu Kayi Disable
Yadda Zakai Enable Driver Signature Enforcement
2=> Kuje Wajan Start Sai Ka danna Kana Dannawa Sai Ka Rubuta Command Kamar Yadda Kuka Gani A Hotan Zakauga Ansa Command Prompt Sai Kai Right Click Zakaga Run As Adminstrator Sai Ka Danna Zakaga Ya Budema Waje Kamar Hoto Na farko
Bayan Ya Bude
Sai Ka Rubuta bcdedit -set TESTSIGNING OFF Sai Ka Danna Enter
Sai Kai Restart Na Kwaanfuta Dinka
Sai Ka Danna F8 Ka Zabi Enable Driver Signature Enforcement
Idan Baka Ganeba Sai Kayi Comment
Karanta
Mahimmancin Da Rashin Mahimmancin Disable/Enable Driver Signature Enforcement
Add Comment