bloggin

Yadda zakai create pages a blogger

Zamu fara
Bisimillahi rahamanurrahi

Da farko dai idan kashiga blogger dinka sai kashiga ida na jawa jan line kamar haka

Bayan kai click akan page zakaga ansa new page kamar haka

  

Bayan kayi click zai nunoma page kamar wajan post kamar haka

Box ta farko wato page Title  box ta biyu shine note naka kamar haka
Page Title = about me
Note = shine wanda Zaka rubuta abinda kakeso
Bayan ka gama sai kai gefe zakaga publish bayan kagama save zai dawo dakai wani page mai kamar na post zakaga page dakai create  a kasansa akwai edit view da shauransu sai kai virw zai budema page a cikin site naka
Domin yadda zaka saita shi a page naka kajira shima zamuyi post nasa insha allahu

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.