Kwanfuta

Yadda Zakai Aiki Da Kowane Irin Moderm Batare Da Anyi Unlocking Dinsa Ba

Yau insha allau Muna tafe da bayani akan yadda zakai using da moderm batare da anyi Unlocking Nasaba

===========================================

Misali============

Kamar Moderm Na Mtn Kanso kayi using dashi Amma kana da data A Layinka Na Etislat Kuma Dole Sai Mtn To Yanzu Kana Iya Using da Layin Etisalat Ko Sauransu A Cikin Moderm dinka na mtn din ko na wani network din

ZAMU FARA BAYANI
=========================================
1- Da Farko dai Kai Download Na Nokia Pc Suite IDan Baka Dashi
DOWNLOAD HERE

2- Bayan Kagama Install Nasa Ka Budesa

3- Sai Ka Dako Moderm Danka Wanda Bakai Unlocking Nasa Ba

Idan Kasa Moderm din zai Nunoma Kai Install Dinsa Idan Baka Ta’baba Idan Kuma Ka tabayi Zai Yima show na sa

sai kai close din sai ka Bude NOKIA PC SUITE Dinka

Kamar haka
=============================

5- Idan ka Duba zakaga wani waje uwa duniya A takaice dai ka duba hotannan zakaga mun zagaye wani guri do sai ka dannan zai nunoma wani waje kamar haka
===========================

6- Sai Kai click akan wannan abun mai kama da spaner wato setting Idan kabudesa zakaga kamar haka
===================================

7- Zakaga wani waje alamar na zaba ne sai ka danna kamar yadda yake a hotannan

idan ka dannan zak nunoma wajan Wajan Cike access point

Idan mtn Kasa Kodai shauransu

  1-MTN—- web.gprs.mtnnigeria.net

2-ETISALAT——– etisalat

3-AIRTEL———- internet.ng.airtel.com

4-GLO————– glowap

Shikenan sai kai ok Insha Allahu Kawai Browsing Zaka Fara

Idan Baka Ganeba Kayi Comment

Kayi Share Zuwa Shauran Abokanka Dake Duniyar Chat

Kamar yadda Akai ma

good bye

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Advertisement