Yau Muna Tafe Da Bayani Kan Yadda Zaka Tura Sako Kyauta A Layinka Na Mtn Ba Iyaka
To Masoya Ga Taku Ta Sameku Domin Tura Sakonninku Zuwa Ga abokan Arziqi Da Sauransu Mtn Zasu Baka Damar Tura Sako Kyauta Mara A Dadi
Domin Sanin Ku Biyomu
Danna
1==> *460*1#
2==> *460*3#
3==> *460*6#
Doka
Idan Ka Danna Na Farko Sai Ka Barsa Ka Fara Tura Sako Idan Ya Tsaya Sai Ka Danna Na Biyu Shima Idan Ya Tsaya Sai Ka Danna Na Uku
kU Kasance Damu A Koda Yaushe Fatan Alkairee
har Sai Ka Cinyesa
Add Comment