Yadda Zakai Transfer Na Data A Layinka Na Glo Zuwa Wani Glo Din
Yawanci Wasu Suna Son Transfer Data Zuwa Friends Nasu Amma Ba Dama Sabi Da Basusan Yadda Zasuyi Share Na Data Ba To Yau Zamuyí Bayani Akan Haka
Yadda Zakai Share Na Data Zuwa Friend Naka A Layin Glo
Ka Bude Wajan Danna Lambobin Kira
Kamar Haka
*127*01*sai lambar#
Misali
*127*01*08148337698#
Zasu Budoma Inda Zakai Share na Data Zuwa Wannan Friend din
Yadda Zaka Goge Mutane Daga Gurin Shara Data List
Kamar Haka
Ka danna
*127*02*sai lambar wanda Kakeson Gogewa#
Misali
*127*02*08148337698#
Idan Kuma Bakasan Wanda Kakeso Ka Goge ba
Ka danna
*127*00#
Ku ajiye Comment A Kasa
Add Comment