Insha Allahu Yau Muna Tafe Da Bayani Kan Yadda Zaka Sayi Data Ta Kowane Chat A Layin MTN NG
Kamar Su Whatsapp
2go
eskimi
wchat
palm chat
da Sauransu
Kudin Su Shine
Akwai Na Sati Daya N25
Akwai Na Wata Daya N60
Domin Siyar Data Ta
Facebook Plan *662*1#
Twitter Plan *662*2#
Whatsapp Plan *662*3#
Eskimi Plan *662*4#
2go Plan *662*5#
We Chat Plan *662*6#
DOMIN Fita Daga Ko Wanne Wato Unsubscribe
*662*Sa Plan Number*3#
Misali
Nayi Subscribe Na Whatsapp
*662*3*3#
Ko Na Facebook
*662*1*3#
Da Fatan Kun Gane
Fatan alkairee
Add Comment