Tsari Ne Da Mutum Zai Kwashi Garabasar MB Har 500 A Naira Dari.
Expire 7 Day
Wannan MB Yana Aiki Ne A Kowace Iriyar Waya Da Computer Matukar Suna Browsing
Sai Dai Matsala Daya Ba Kowane Sim Ne Na Mtn ba Yake Sabi Da Iya Zaba
Yaddaa Ake Shiga Tsarin???
Da FarKo Kawai Ka Tabbatar Akwai #100 Cikin WayarKa.
Saika Danna *446*11*4*7*5#
Da Zarar Kadanna Zasu Tura Maka Confirmation SMS. Cewa Yayi Ko Baiyi Ba
Domin Duba MB Dasu BaKa Sai Ka Danna *559# Ko *559*2#
#Yusha,u Uba
Add Comment