Networking

Yadda Zaka Sayi 1GB Akan N200 Kacal A Layin Etisalat NG

Assalamu alaikum yan uwa musulmi da fatan anyi sahur lafiya.

A yau ne muke sanar daku cewa zaku iya samun mb1024 wato 1gb data akan kudi kalilan wanda wannan data iya layin etisalat ne suka bayar da wannan hanyar sabi da ramadan kareem bonanza.

Kana iya download na komai da ita.

Ita dai wannan datar tana kaiwa tsahon kwana 3 kafin tai expaire

 

DOMIN YADDA ZAKA SAyI DATA

 

Kawai ka sanyawa layinka na Etisalat Card Na N200 Sai Ka Danna *929*10#

 

Amma fa ba kowane Layine yake yi ba idan bakai nasara ba badaga laifin masu post bane daga company ne.

Idan kayi nasara to dan Allah Kada ka wuce ba tare da kayi comment ba.

Ramadan Bonanza!

#Yusha’u Uba Hausamini

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Advertisement