Assalamu Alaikum Abokai Nasan Wasunku Dayawa Suna Bude Group Amma Wasu Masu Post Na Batsa Suna Zuwa Sunayi Musu Post Kuma Basusan Yadda Zasuyi Da Suba To Ga Dama Ta samu Tayadda Zaka Rufe Wannan Matsalar Insha Allahu.
==>1/ Da Farko Dai Kaje Kai Login Na Facebook Dinka
==>2/ Bacin Kai Loging Na Facebook Sai Kaje Group Din Da Kakeso Kasa Masa Wannan Abun
Sai Kashiga Group Info Bacin Kashi Ga Sai Ka Duba Akwai Inda Zakaga Ansa Edit Group Setting Sai Ka Shiga Bacin Ka Shiga Sai Ka Duba Zakaga Inda Akasa Admin Or Moderators Approve Posts Sai Kai Enable Nasa Wato Ka Kunnan sa
Shikenan Ka Gama Insha Allahu Idan Ba Ka Gane Ba Kayi Comment
Add Comment