Nasan Wasunku Da Yawa Sunaso Su Samu Saukin Share Post Zuwa Pages Din Da Suka Kasance Admins A Ciki To Ga Sauki Ya Samu Yadda Zakai Sanya Automatically Share Blog Posts Zuwa Fb Pages
Yadda Zaka Fara
==>kaje Wannan Site Din Kai Register www.twitterfeed.com/
Idan Ka Gama Register
Sai Ka Dannan “Create New Feeds”
Sai Sanya URL Na Blog Naka Ko Feeds URL Sai Ka Danna “test rss feed” Sai Kuma Ok
==>sai Ka Danna “Advanced Setting” Sai Ka Gyara Settings Din
Sai Ka danna “Continue to Step 2“
==>sai ka Dannan ‘Facebook” Sai Dannan “connect With Facebook”
Allow TwitterFeed to connect to your Facebook.
Idan Ya Gama Hadama Facebook Naka Da TwitterFeed Zakaga Ya Nunoma Duk Page Din Da ka Kasance Admin Kamar Haka
Sai Kasa Kashiga Ka Zabi Page Din Da Kakeso
Sai Ka danna “Create Service“
Shikenan Idan Kuma Kanaso Ka Kara Dora Wasu Page Din Sai Ka Shiga Add Ka Zabi Facebook Din Sai Ka Zabi Page Din Da Kakeson Karawa
Ku Huta Lapiya
Shawarwari:- Yadda Zaka Sanya Wa Blog Dinka Auto Post Zuwa Facebook Groups
Add Comment