bloggin

Yadda Zaka Sanya Wa Blog Dinka Auto Post Zuwa Facebook Groups

Insha Allahu Yau Muna Tafe Da Bayani Kan Yadda Zaka Hade Blog Naka Zuwa Automatic Post Zuwa Facebook Groups Da Kuma Others Social Network

Yadda Zakai Wannan Aikin

==>Kaje Wannan Site Din Kai Sign up Da Kuma Sign in www.dlvr.it
==>Idan Ka Gama Sai Ka Shiga Automatic Kamar Haka

Sai Kasa URL din Site Dinka Ko Kuma Feeds Url Idan Kasa Sai Ka Danna Find Feeds

Zakaga Sunan Site Naka Sai kai Danna Wani Abu Mai KAmar Haka +  Gashi Anan

Zai budema Wani Shafi Sai Ka Sanna Confirm Socials
Zai Budema Wani Shafin A Gaba zAKAga “Add” sai Kadanna Zakaga Yanunoma Kamar Haka

Sai Ka Zabi Social Network Din Da Kaso

Misali
Idan Ka Zabi Facebook Sai Kai Join Da Groups Naka Da Kake Admin

Shikenan Ka Post Zakaga Yaje Zuwa Group Naka

Insha Allahu Nasan Kowa Zai Gane

Kuhuta Lpy

Shawarwari

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.