Yau Insha Allahu Muna Tafe Da Bayani Akan Yadda Zaka Sanya Adsense A Tsakiyar Post N Blogger
Nasan Wasu Da Yawa Suna Zuwa Wasu Blogger din Sauna Ganin Tallansu A Tsakiyar Post To Yau Kuma Zaku Iyasawa A Blogger dinku Kamar Haka
To Ga Bayanai Kamar Haka
Idan akan Bukatar Idan Kai post Yana fitowa a Zakiya to Dole Idan Kazo Inda Kakeson Adsense Din Ya Fito Sai Ka Danna ENTER Sau Biyu.
ZAMU FARA BAYANI
===================================================
1- Kaje Ka Shiga Adsense Dinka Da Dauko Ad Unit Wanda Kakeso Kasa A Wajan
2- Sai Kaje Kai Convert Dinsa Shiga Nan
3- Ka Shiga Blogger dinka Sai Kaje Template Kashiga Edit Html
4- Nemo Data Post Body
CTRL+F Nemo
<data:post.body/>
Bayan Ka Nemo Sai Kai Mayeshi Da Wannan Wato Replace
Copy And Paste
<div id=”PostBody”>
<data:post.body/></div>
<div id=”AdCode”><div style=’margin:5px 0;text-align:center;clear:both;’> <!– Sanya Ad unit Din Da Kai Convert Anan –></div> </div>
Bayan Kayi Sai Kuma Ka
CNTRL+F Nemo </body>
Kasa Wannan Code Din A Saman Sa
<b:if cond=’data:blog.pageType == "item"’><script> $AdCode = $(“#AdCode”).html(); $(“#PostBody br:lt(1)”).replaceWith($AdCode); $(“#AdCode”).remove();</script></b:if>
Ina jin dadin kasancewa da arewablog