Assalamu Alaikum yan uwa da abokan Arziki da fatan kuna lpy yau kam insha allahu muna tafe da bayani akan yadda zaka Sanya Adsense A Kasan title post a blogger website
Nasan wasu da yawa sukanje wasu shafukan suga adsense nasu a kasan title post To Yau kuma cikin ikon allah zamuyi bayani cikin harshen hausa Ku Biyomu
Kamar Haka
Idan Kun duba Zakuga Ads Ne A kasan Post Title
To Ba Sai Kawai Google adsense Ba Zaka Iyasa Komai Kake Bukata Kamar Banner Ta Wata Tallah Da Aka baka duk zaka iya sawa
YADDA ZAKA FARA ;–
====================================
Zamu Yi Bayani Akan Yadda Zakasa Google Adsense
1- Kashiga www.google.com/adsense
2- Danna ‘my ads’ Danna ‘New ad unit‘
3- Idan Banner Kake so to Sai Ka Zabi size din da Kake so Idan Kuma Iya Link Kake Bukata Kamar Na Wanchan Hoton A Kusa Da Showing Kasan Ad size Zakaga Wajan Zaba Sai Ka Zabi Link Ads
4- Size Ka Zabi 200×90 X-Large
5- Sai Ka Danna SAVE
6- Kana SAVE Zasu baka code Na Adsense din sai kai Copy
Yanzu Abinda Yarage Parser Code
7- Shiga Wannan Link Din Domin Yin Parser Code http://www.hausatutorials.com/p/free.html
8- zakaga Akwati sai Kai post na Code Din Dakai Copy Sai Ka Danna ‘Encode’ Sai Kai Copy
9- Sai Ka Koma Blogger Dinka kashiga Template Ka Danna Edit HTML
10- Zakaga Ya Baka Dik Code Din Cikin template din
11- Ctrl+f Zakaga Ya Baka Find A Cikin box din Code din
12-
Copy And Paste In Find Box
sanya Parsed code din anan
</div>
Add Comment