Networking

Yadda Zaka Samu N4000 Akan N200 Kacal A Layin Etisalat NG

Jama’a barkanmu da sake saduwa a wannan lokaci da fatan kuyi sahur lafiya.

A yau ne muka zomuku da wannan dama da layin Etisalat suka bayar da garabasar 4000 akan N200 domin dawo da customer dinsu wanda suka gujesu wanda daga karshe suka ajiye layinkan nasu.

Mun samu wannan sanarwar ne a shafinsu na facebook ne Etisalat Facebook Page Domin ku tabbatar sai kushiga.

Shin Ko Kunsan Suwaye Ke Da Wannan Damar Samun Garabasar.

Wannan dai garabasar ta masu ajiyayen layine wanda aka ajiye kusan kwana 30 ba’a aiki dashi.

Yadda Zaka Samu Wannan Garabasar 

Idan kana da tsohon layi wanda yayi wannan jimawar a kasa to ka dakoshi kasa a wayarka sai kasa masa Kati na N200 kamar yadda kasaba sawa *123*Card pin# da zarar sun shiga zasu baka garabasar N4000 kamar yadda kuka gani a cikin Hoton daya gabata.

 

Domin Dubawa Kawai ka duba yace ka saba *232#

 

Allah ya ba da sa’a ameen

Dan Allah idan kayi yayi kai comment

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.