Yau insha allahu muna tafe da bayani akan yadda zaka samu Kyautar 1gb ko 500mb a Layin MTN NG
Domin Sanin Yadda Zaka Samu Wannan Kyautar 1gb ko 500mb Biyomu
Sai Dai Kuma Akwai Matsala Na Network
Zakuga Iya Nunomuku
Connection IMM Kodai Something wani matsala na network
Idan Kuma Kaga Ya nunoma
You are Not eligible offer
To kai hakuri Baka da rabo
Idan Kuma Ya nunoma
Yello Your request is being processed. Please wait for a confirmation message.
To kajira sakon su a msg insha allahu zaiyi
GASU KAMAR HAKA
1- *449*1# 500mb
2- *449*2# 1Gb
Allah Yabawa Masu Sabo Sa,a
Kuduba Kasa Akwai wajan Share Sai Kutura Zuwa Social
Add Comment