Yadda Zaka Sami Sama da Naira 500 Ta Amfani Da PalmPlay


0 224

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Yadda Zaka Samu Kyautar Katin Sama Da ₦500 Ta Hanyar Amfani Da Android app ( Palmpay)

Dafarko dai babu bata lokaci kawai ka tabbatar wayar ka tanada PlayStore kuma baka taba bude palmpay app, ba saika fara shiga nan 👇👇(Luck Link)

https://h5.palmpay.app/#/activity/lucky-money/binding/38200609140738324712/1591711658326

Amma ka tabbatar baka taba bude (Palmpay app) ba da wayar ko sim din. Bayan ya bude zakaga wajen da zaka shigar da Phone Number ka saika saka ka duba dakyau wajen captcher gefe zasu baku wasu codes saiku sakasu wajen Verify, ku sake danna Verify zasu turo Confirmation codes ta sim din. Ku saka daga nan kuyi Submit zasui muku 👇
Congratulations!

daga nan kafito ka sake shiga nan kayo (Download Palmpay app)
👇👇👇👇👇👇
http://www.mediafire.com/file/9pur5gjhv2c6i28/Palmpay.apk/file

Idan wannan beyiba a wayar ka ko kuma ka kasa daukowa, kawai ka dauko shi a play store idan wayar ka tanada shi
👇👇👇👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.transsnet.palmpay

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 3

- Advertisement -

Bayan ka dauko ka budesa ka shiga (Sign up) kacike komai da suke buqata ka kula wajen

( Invitation codes) ka saka wadannam codes din na kasa 👇👇
—-> 8VV13D

Idan kuma baka sakaba kayi aikin banza domin babu abinda zaka samu

Bayan ka kammala budewa ka duba saman app din zakaga, alamar (Karerrawa 🚨 Notification) saika tava ka duba message zakaga sun turo da sako saika Duba= Luck Money message ka bude zasu nunama ka shgar da *Date of birth* dinka saika shigar ba dole sai maikyau ba. Bayan ka gama ka sake bude message din nan na Luck money. Zakaga (OPEN) ka bude zasui maka Congratulations

Anan takezasu baka kyautar kudi ₦200 ko ₦100 daga nan ka shiga *Airtime* ka shigar da nmbr da kakeson cire kudin ka duba kasa da kyau ka kunna *user points* domin sui maka Double na Airtime dinka

Anan take katin zai shigo wayar ka sannan ka duba Dashboard domin copy invite link dinka duk mutum-1 da Ya bude da link dinka zasu baka kyautar p300 dai-dai da katin ₦300.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.