Yadda Zaka Sai Data guda 100 da Kuma Samun Kyautar Mb Guda 500 Weekend 24h
Suna Aiki ne Kawai A Ranar Asabar Ko Lahadi
Domin Sanin Yadda Zaka Sai Wannan Weekend Din
1=Sanya Card Na Mtn 200h
Domin Shiga
Danna *131*113#
Domin Duba Data Sai Ka Danna *131*4#
Yan Uwa Kutayani Da Addu, a Zan Fara Exam Ranar Monday
Sai ku tura ma abokanku
Add Comment