Kamar haka
Da farko Dai Kashiga Nan Inda Na Zagaye Da Jan Line
Idan Kashiga Zai Budema Waje Kamar Haka
Sai Kai Click Akan Layout Idan Ya Bude Zai Nunoma Waje Kamar Haka
Sai Kashiga Inda Najawa Jan Line Wato Header Idan Shortcut icon zaka Chanza zaka Gansa A sama sai kai click akan edit
Idan Kashiga Zakaga Ya Budema Waje Kamar Haka
Sai Kai click Akan Browser Sai Ka Zabi Inda Logo Naka Yake Sai Kai Click A Kansa Zai Dawo Dakai inda Kabari Wato Wajan Upload Zakaga Tana Ta Loading Idan Ta Gama Zata Nunoma Hotan Logo Da Kasa A Kasa Zakaga Wasu Options Guda 3 Sai Kai Mark Akan Na Biyu Sai Kai Save Insha Allahu Zakaga Tayi Upload Allah Yasa Kungane
kuyi Comment Idan Baku Gane Ba
Add Comment