Yau insha allahu muna tafe da bayani akan yadda zaka rufe automatic Update na windows din yayin da ka bude data.
Nasan wasunku da yawa suna bude data dinsu don suyi browsing a Kwanfuta Dinsu Kuma windows dinsu iya update basu sani ba Kuma Hakan yakan jawo wa windows matsala yayin da ike wannan update din kuma gashi ka gama browsing din ka kashe data ba tare da kasan tana update din dinba sai kazo zaka kasheta sai kaga ta sama Restart Update Or Showtdown Upadate Kaga Kuma baka Da Tabbas cewa Ya Gama Update din Kaga dole wani file din ya samu nakasu Da hakan dole zai iya kawo wa Windows Matsala Domin Sanin Yadda Zaka Kashe Automatic Upadate Biyo Mu/
YADDA ZAKA RUFE AUTOMATIC UPDATE A WINDOWS DINKA
===============================================================
1-Da Farko dai kashiga CONTROL PANEL Zai budema kamar haka
Bayan Kashiga Zakaga System And Secuirty
Sai Kashiga
2- Idan Kashiga Zai Budema Shafi Kamar Haka
Sai Kashiga Windows Update
Zai Budema Kamar Haka
Daga Gefe Zakaga change Setting Sai Kashiga Nan
Zai Budema Bayan Ya Bude Zakaga Wajan Zaba Kamar Haka
Ka Zabi Never Check For Updates (no recommended)
Bayan Ka Zaba Sai Kai OK
Zakaga Wani Dan sako Akasa Kamar haka
Shikenan Insha Allahu Kagama
Idan Baka Ganeba Kayi Comment Insha Allahu Zaakaga Reply Bada JImawa Ba
Share To
Add Comment