Assalamu Alaikuma Yan Uwa Da abokan Arziki
Idan Kuntuna A Post dinmu Na baya Wanda mukai akan yadda zaka kare kwanfutar ku daga kamuwa da VIRUS Acikin Abubuwanda muka kawo Wanda suke kawo VIRUS Cikin kwanfutar harda Automatic Open Removable Drive
Ku Karanta Anan
Yadda Zaka Kare Kwanfutar Ka Daga Yawan Kamuwa Da Virus
===================================================
To Yau Kam Insha ALLAHU Muna Tafe da bayani Akan Yadda Zaku rufe wannan abun
==================================
GA BAYANNAN BIda BI
==============================================
1- Da Farko dai Kushiga Control Panal Na Kwanfutar Ku Kamar Haka
2- Bayan ya Bude Idan Kun Duba Cikin Wannan Hotan Munjawa HARDWARE AND SOUND Jan Kibiya A Kansa To Shi Zaku Shiga Idan Kunshaga Zai Bude Muku Kamar Haka
3- Bayan ya Bude Zakuga Munjawa AUTOPLAY Kibiya To Shi Zakushiga Zai Bude Kamar Haka
4- Bayan Ya Bude Sai Kuyi Chan Kasa Zakuga Reset All Defaults Sai Ku danna Bayan Kun Danna Sai Kuyi Save Kamar Yadda Kukagani hotannan
idan ba kugane ba to kuyi comment
bissalam
Add Comment