Android

Yadda Zaka Rufe Automatic Download Image Ko Video Da Sauransu A Whatsapp

Yau Insha Allahu Muna Tafe Da Bayani AKan Yadda Zaka Rufe Automatic Downlad

=======================================
Miali==
Kamar Image Ko Video Ko Audio Da Dik Dai Sauransa
==============================
Nasan Wasu Da Yawa Ba Sason Wannan Abun Sabi Da Iya Shanye Musu Data

To Yau Insha Allahu Zamuyi Bayani

1=> Da Farko Dai Idan Kashiga Whatsapp Sai Ka Shiga Setting

2=> Bacin Kashiga Zakaga Akwai Data Usage

3=> Bacin Kashiga Zakaga Media Auto-download

A Kar Kashinsa Akwai

When Using Mobile Data =Iya Nufin Kanaso Ya Dinga Amfani Da Data

When Connect On Wi-fi=Iya Nufin Zai Aiki Da Wereless

When Roaming= Iya Nufin Zai Aiki Da Kowanne

=============================================
Abin Lura Anan Shine Idan Ka Shigo Wajan Kaga Duk No Media Ne To Bayayima Automatic Download Idan Kuma Kaga Wani Ansa Photo Ko Video Da Dik Dai Sauransu To Sai Ka danna Zakaga Yabaka Zabi Kamar HakA

To Sai Kai Un-mark Ya Koma Kamar Na Kasa Sai Kai Ok Zakaga Ya Koma No Media

To Insha Allahu Ka Rufe Automatic Download 

Idan Baka Gane Ba Kayi Comment A Wajan Sa Muka Bayar 


Kalli Bidiyo Anan 
Gud Bye

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.