Asslamu alaikum yan uwa da fatan kuna lafiya .
yau insha Allahu mu zomuku da bayani akan yadda zaka nemo lambar layinka na Etislat Idan ka manta sabi da wasu da yawa suna manta lambar layikansu kuma gashi sim pack din ya bata.
kawai ku biyomu don ganin yadda ake.
Domin Nemo Lambar Layinka Na Etisalat
Kawai Ka Danna *200*1*5#
Ko Kuma Ka Danna *248#
zasu Nunama Lambarka Na Layin
Add Comment