Yau Insha Allahu Muna Tafe Da Bayani Kan Yadda Zaka Maida Pes 2016 Zuwa Pes2017 Ta Android
Domin Yadda Zakai Biyomu
===========================================
Da Farko Dai Ka Fara Downloda Na PPSSPP Gold Size 23mb
Sai Ka Yo Download Na Pes 2016 Size 533.8mb
Sai Download Na Save Data Size 1.1mb
Sai Kayo Download Na Zarchiver(3,6mb)
==============================================
1=> Idan ka Gama Download Sai Kai Install Na Zarchiver
Sai Ka Budesa
Idan Kai Budeshi
Sai Kaje Folder Da Ka Ajiye Save Data Zip
Sai Ka Danna Kan Save Data pes 2017.zip
Kana Dannawa Zai Baka Zabi Kamar Haka
Ka Danna Extract /<Archive name>/
Zaiyi Extract Zai Budema Kamar Haka
Sai Ka Danne Wannan Folder Zakaga Move
Sai Kai MOVE Zuwa PSP>SAVE DATA>
Sai Kai Paste
=================================================================
Shikenan Ka Maida Pes Dinka 2016 Zuwa 2017
Sai Kaje PPSSPP Dinka Kaje Kan Pes 2016 .ico
Zakaga Change Wasu Abubuwan Da Kuma Yan Wasa
Idan Baka Gane Ba Kayi Comment
Ku jirayi
Bidiyo Tutorials Akai
Karanta Anan Yadda Zaka Hada Multiplayer A Ppsspp Ta Android
Add Comment