Kwanfuta

Yadda Zaka Kare Kwanfutar Ka Daga Yawan Kamuwa Da Virus

Yau Kam Insha Allahu Muna Tafe da bayani Akan Yadda Zaka Kare Kwanfutarka Daga Yawan Kamu Daga Virus

Dayawa Zakaga Waasu System Din Zaga Akwai VIRUS Wanda Kana Sa Memory dinka Zai dauka Daga Karshema Wani Memory dinma Sai Ammasa Format Ko Scaning To yau Insha Allahu Muna Tafe Da Bayanai Akan Yadda Zaka Kare Kwanfutar Ka

===========================================

GA BAYANAN KAMAR HAKA;-
================================

1- Da Yawa Wasu Sukan karbi Memory Abokansu Suyi Copy Na Wani Abu Daga Memory zuwa Kwanfutarsu batare da sunyi scan na memory din ba, To Ta hakane Idan Memory Din da VIRUS Zaka Dakoshi Zuwa Cikin Kwanfutarka Kuma Da Zarar Ya Zauna Dik Sanda Kayima Wani Turi To Shima Dole Wannan VIRUS din Ya Shiga Memory.

2- Barin Removable Drive Always Open Wato Zakaga Wasu kwanfutar Kana Sa Memory Zakaga Ya Bude Cikin Memory Din Ba tare Daka Shiga Ta My Computer Ba Wannan ma Yakan Jawo Ma Kwanfuter Matsala Wajan Kamuwa Da VIRUS, Kaga Idan Memory Din Da VIRUS  Dole Ya Harbi System Dinka Tunda Kana Sawa Zai Bude Idan Ma Mai Makalar Da System Ne Dole Ta Makale Harsai Ka Cire Memory Din Amma Idan Removable Drive Naka A Default Yake Kaga Kana Sawa Ba Zai Budeba Dole Sai Kaje ta My Computer Zaka Bude Kaga Tanan Kasamu Tsaro.

Insha Allahu Muna Nan Tafe Da Bayani Akan Yadda Zaka Gyara Removable Drive Dinka Idan Yana Automatic Open

3- Kinyin Scaning Na Kwanfutar Ka Akai Akai Da Kuma Scaning Na Memory Din Da Kakeso Zaka Shiga Cikinsa Dan Aiwatar Da Wani Abu A Ciki Ko Copy Din Wani Abu A Cikinsa

Da Fatan Dai Nasan Angane

Idan Kana Da Wani Karin Bayani da Zaka Bayar Akai Ka Duba Kasa Akwai Wajan Comment Sai kayi Kokuma Idan baka gane Ba

bissalam

Kayi Share Zuwa Facebook Twitter Da Shauransu

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.