Networking

Yadda Zaka iya tara sama da mb 100 na whatsapp

Shin ko kasan  Zaka Iya  Tara Mb sama Da dari ta whatsapp Sub A Line Mtn

Domin Samun Wannan Damar Idan Kai Sub Na Whatsapp 1month Idan Takare Zasuce Sai Kai Unsubscribed

TO Ga yadda zakai Unsubscribed
*662*3*3#

Sai Koma Wajan Message

Kasa WAM to 131

Sai ka kara Unsubscribed
AHAKA ZAKAI TATARA MB
KUMA
SUNA CIRAN N60 ne kawai Dik Sub Daya

ASHA RUWA LPY

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Advertisement