Insha Allahu Yau Zmuyi Bayani Kan Yadda Zaka Hada Zip File Mai Hade Da Password
Da Farko Dai Kaje Google play Wato Playstore Na Wayarka Kai Search Na 7Zipper2.0
Bacin Tayi Install Sai Ka Bude Zakaganta Kamar Haka
Sai Kashiga SD Card Zakuga Na Zagayesa Da Jan Layi Idan Kashiga Sai Ka Zabi File Din Da Kakeso Ka Mai dasa Zip Kamar Haka
Sai Ka Danne Sa Kana Dagawa Zakaga Ya Baka Zabi Kamar Haka
Sai kashiga Create Zip Kana Shiga Zai Budema Kamar Haka
Idan Ya Bude Sai Kai Kasa Zakaga Password Sai Kai Tik Na Box Din Bayansa Zaka Akwatin Gaba Tayi Fari To Anan Zakasa Password din dakake so Sai kai Ok Iya Gamawa Zakaga Ya Nunoma Haka
Shikenan Kagama Hada Zip File Mai Hade Da password
Add Comment