Yadda Zaka Hada Email Subscribe A BloGger
1} Da FarkO Dai Sai Kaje Wannan Site Din Mai suna Feedburner
Bayan Kayi Login Da Email Naka Zai Budema Waje Kamar Haka
Sai Kasa Sunan Domain Na Blogger Din Wato URL Kamar Haka
kanogurus.blogspot.com
Sai Kai Mark Na Wannan Box Ta Gaba Sai Kai Next Bayan Kayi Next Zai Budema Waje Kamar Haka
Sai Kai Next Bayan Kayi Xai Budema Wani Shafi Kamar Haka
Sai Kai Next Zai Sake Budema Waje Kamar Haka
Sai Kai Mark Na 3box Wayanda Ba Ayiwa Ba Sai Kai Next
bayan kayi zai budema page kamar haka
Shekenan Kagama Sai Kai Copy Na Wannan Code Kasa a Blogger Dinka
Gud Bye
Add Comment