Da farko dai idan Ka hau Browser ka Wato Firefox Sai Kaje Blogger dinka kashiga Inda site dinka yake sai Kashiga Wajan Post Wato Wajan Da Zakai Create new post Sai Ka Rubuta A sama Title Na sunan Post dinda zakai Sai Kazo Box Ta Biyu Ka Rubuta Post Naka Sai Kai Gefe Wato Right Zakaga Wani Gu Kamar Haka
Ansa Labels sai kai click akansa zakaga ya budema box kamar haka
Sai Kasa Sunan Da Kakeson Sawà A label din idan post din akan wasanni ne sai kasa freebrowsing ne sai kasa sai kai done
Shikenan ka gama sai kai publish naka insha allahu ka hada folder idan Kuma Again zakai post kuma ya danganci irin labels din kawai idan kai click akan labels din zakaga sunan wanchan labels din da kahada a kasa sai kai select nasa sai kai done
Add Comment