Nasan wasu Dayawa Suna Ganin Yadda Whatsapp din Wasu Suke Idan Akai Musu Message Zakuga Message din yana Showing Na Message User Kamar Na Wanchan Hotan
Domin Yadda Zakai Wannan To Biyomu
Kawai Kaje Whatsapp>Setting>Notification>Popup Notification
Idan Kunshiga Zai Baku Zabi Sai Ka Zabi Always Show Popup
Insha Allahu Kun Gama
Add Comment