Kwanfuta

Yadda Zaka Fito Da Files Ko Folders Din Da Aka Boye A Kwanfuta

Yau Abokai Mudawo Da Min Sanka Momuku Bayani Kan Yadda Zakudawo Da Files Ko Folder Da Aka Boye A Nakura Mai Kwakwalwa Wato Kwanfuta

Idan Kun Duba Zakuga Wannan Folder EMPTY Take Ko To Akwai Wakar Da Akai Boye A Wajan domin kaima Yadda Zaka Boye .

==>  Yadda Zaka Boye Files Ko Folders A Kwanfuta

To Zamu Fara

Da Farko Dai Kaje START Na KwanfutarKa Wato Kamar Haka

Da Kun Danna Ya Fito Sai KU Rubuta Hidden Kuna Rubutawa Daga Sama Zakuga Show Hidden Files Or Folders Sai Kushiga Zakuga Ya Bude Muku Wani Shafi  Kamar Haka

Zakuga Wata Yar Alamar Folder Ansa Hidden Files And Folders
Zakuga A Kasanta Akwai Fani Dan Alama Akan Don’t Show Hidden Files, Folders, Or Drivers Kamar Haka

To Sai Kai Mark Na Kasan Wato Show Hidden Files, Folders, Or Drives Kmar Haka Sai Kai Apply

Bacin Kai Apply Zakaga Files Ko Folders Sun Dawo Amma Sunyi Dishi-Dishi Sai Kaje Kan Files ko Folders Kai Right Click Kashiga PROPERTIES Kashiga Zaka Wani Waje Ansa Hidden Da Mark Aciki Sai Kai Unmark Wato Ka Cire Mark Din Sai Kai Apply Sai Ok Shikenan Ka Dawo Da Folders Ko Files Din Da Kai Hidden

Muna Godiya Gareku Maziyar Ta Wannan Shafin Inda Baka Gane Ba Sai Kasa Akwai Akwatin Bayyana Ra Ayi

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.