Yau Muna Tafe da Bayani Kan Yadda Zaka Fito Da Extensions Na File A Kwanfuta Wato Na Kura mai Kwakwalwa
Me Ye Kuma Extensions Nasan Wasunku Dayawa Zasuce Meye Extensions Sabi Dayawa Idan Akai Format Na Kwanfuta Bata Tahowa Da Extensions Domin Sanin Meye Extensions Shiga Nan
Zamu Fara
Da Farko Dai Idan Kaje Start Wato Wajan Da Zaka danna Uwa Zakai Shotdown Na Kwanfuta Dinka
Sai Kai Search Na Wannan Sunan Wato Hidden Kamar Haka Zakaga Show Hidden Files And Folders
Idan Kashiga Ka Duba Daga Kasa Zakaga Hide extensions for known file type Kamar Haka
To Idan Kun Duba Zakuga Da Alama A Cikin Akwatin Dake Bayansa To Sai Ku Danna Akwatin Zakuga Alamar Din Ta Bace Kamar Haka
Sai Kuyi Kasa Zakuga Apply Sai Ku Danna Zakuga Extensions Files Din Ya Fito
Sai Kai Ok
Shikenan Ka Gama
Add Comment