Nasan Wasu Da Yawa Sukanje Ayi Musu Format Na Kwanfuta Amma Ba A Fito Musu Da Desktop Icons Kamar Haka
Idan Kuka Duba Zakuga Ba Shauran Desktop Icons Sai Dai Recycle Bin Babu Shauran Su My Computer Control Panel Da Su Network Su User
To Domin Yadda Zaka Fito Dasu Sai Ku Biyomu
1==> Da Farko Sai Kuyi Right Click Zakuga Personalize iDan Ya Bude Zakuga Ya Budemuku Shafi Kamar Haka
2==> Sai Ka Shiga Change Desktop Icons Zai Budema Shafi Kamar Haka
3==> Sai Kai Musu Mark Kamar Yadda Recycle Bin Yake Kamar Haka
4==> Idan Kai Mark Nasu Sai Kai APPLY Bayan Kai Apply Sai Kai OK
sai Kai Close Zakaga Sun Fito Kamar Haka
Bayanai Na Musamman Yadda Zaka Chanzawa Folder Icon Styles A Kwanfuta
Add Comment