Networking

Yadda Zaka Fita Daga Tsarin Etisalat Wanda Suke Cirema N50 MAG Service

Nasan Wasu Da Yawa Etisalat Sun Sasu A Wannan Tsarin Na Magazine Service Kuma Suna Cire Musu Naira50 Duk Kawana Biyar To Insha Allahu Yau Zaku Magance Ta Kuma Sun Daina Cire Muku Wannan Kudin

DOMIN FIta

kawai Kaje Wajan Tura Sako Kasa

STOP zuwa 6786

Insha Allahu Zasu Cire Ku

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.