Networking

Yadda Zaka Fita Daga Tsarin Etisalat Wanda Suke Cirema 50

Insha allahu Yau Zamuyi Bayani Kan Yadda Zaka fita daga tsarin da etisalat suke cirema 50

Domin yadda zaka fita daga tsarin kawai ka dannan

*251*2#

Insha allahu zasu fitar daka

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.