Yadda Zaka Fita Daga Tsarin CallerTune Na Mtn n
Nasan Zakaga Dik Sati MTN Suna Cireme 50 Suce Ta Caller Tune Ce Kuma Su Suka Saka
to Yau Insha Allahu Matsalar Tazo Karshe Domin Fita Daga Tsarin Kawai Kaje Wjan Tura Sako Kashiga Wajan Rubuta Sabon Sako
Kasa “STOP” Zuwa 4100
Sai Kajirasu Zaka Samu Sako Na Fita Daga Tsarin Yayi
Kuhuta Lpy
Sai Ku Gayyato Abokanku Dan Kadda Abarsu A Baya
Add Comment