Insha Allahu Zamuyi Bayani Kan Yadda Zaka Fita Daga Tsarin Caller Tune Na Etisalat
Gaskia Nasan Mutane Dayawa Wasu Basu Suke Shiga Tsarin Ba Kamfani ne Suke Sasu Kuma Dik Sati Suke Cire Musu Naira Hamsin Kuma Ba A San Ransu Ba To Sauki Yazo Insha Allahu Kan Yadda Zaku Fita Daga Tsarin
Domin Fita
Kawai Gaje Wajan Tura Sako Ka Rubuta “RBTOFF” zuwa 251
Insha Allahu Zasu Cire Ka
Mahimai
Yadda Zaka Fita Daga Tsarin Caller Tune Na Airtel
Add Comment