Insha Allahu Yau Zamuyi Bayani Kan Yadda Zaka Fita Daga Tsarin Caller Tune Na airtel
Gaskia Nasan Mutane Dayawa Wasu Basu Suke Shiga Tsarin Ba Kamfani ne Suke Sasu Kuma Dik Sati Suke Cire Musu Naira Hamsin Kuma Ba A San Ransu Ba To Sauki Yazo Insha Allahu Kan Yadda Zaku Fita Daga Tsarin
Domin Fita
Kawai Kuje Wajan Rubuta Sako Na Wayarku Kusa “STOP” ku tura Zuwa 719
Insha Allahu Zasu Fitar Daku Daga Tsarin
Ku Huta Lpy
Yadda Zaka Fita Daga Tsarin Caller Tune Na Etisalat
Add Comment