Android

Yadda Zaka Chanzawa Wayarka Kirar Samsung Font Style ko Size

Yau Kam Insha Allahu Muna Tafe Da bayani Kan yadda Zaka Chanzawa Kowace Irin Samsung Font Style Da KumA Size

==>Da Farko Dai Kai Kaje Setting Idan Kashiga Sai Ka duba Kashiga Device Kamar Haka

Idan Kashiga Sai Ka Duba Zakaga Display Idan Kashiga Zaka Font Sai Kashiga Zakaga Fonts Din Da Yawa Sai Ka Duba Kazabi Wanda Kakeso Sai Kai OK Sai Ka Dan Jira Zata Dorama Style Din Da Kazaba

Idan Kuma Font Size Ne Sai Ka Duba Zakaga Inda Akasa Font Size Sai Ka Zaba Sai Kai OK Shima

Allah Ya Temaka Sai Kuyi Share Zuwa Social Network Naku

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.